Gwamnatin tarayya ƙarƙashin jagorancin Shugaba Bola Ahmed Tinubu ta fara biyan bashin ƙarin albashi na ₦35,000 ga ma'aikata
gwamnatin ta yi wannan ƙarin albashi ne domin rage wa ma'aikatan raɗaɗin ƙuncin rayuwar da suka shiga bayan cire tallafin man fetur .
No comments:
Post a Comment