A heavy rainfall and strong winds has caused serious damage in Sabuwar Unguwa, Shanono, and Others some Area destroying several homes and affecting parts of GSS Shanono.
We ask Allah SWT in his infinite mercies to protect us all, ease the suffering of those affected, and replace their losses with something better.
May this test bring strength, compassion, and healing.
Iska mai ƙarfi da ruwan sama mai yawa sun haifar da mummunar barna a Sabuwar Unguwa Shanono, da Sauran Wasu Unguwanni na cikin Gari shanono , inda gidaje da dama suka rushe ko yayewar rufi, ciki har da wani bangare na makarantar GSS Shanono.
Muna roƙon Allah Ya kare mu gaba ɗaya, Ya ba wa waɗanda abin ya shafa sauƙi da sauyin alheri.
Allah Ya sanya wannan jarabawa ta zama hanya ta rahama, juriya da taimako. Allahumma Amenn Allahumma Amenn
@Aliyu Musa Shanono
No comments:
Post a Comment